Download Kundin Tarihi Part 1 1.0 APK

Download Kundin Tarihi Part 1 1.0 APK

Description of Kundin Tarihi Part 1

Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da MalamAminu Ibrahim Daurawa.

Wannan Application Kyauta ne dominku ‘yanuwa HausawaMusulmi.

Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur’an Tafseer bySheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.

Wannan App kashi biyu ne, akwai part 1 da kuma 2. Wannan shinena farkon. Kashi na biyu yana cikin wannan store.

Idan kana/kina da shawara game da wannan App na Malam AminuIbrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email dindeveloper ka/ki turo da sakonka/ki.

Wannan App baya bukatar data ko wifi Connection, yana aiki neOffline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iyaamfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ciwaje mai yawa daga memory din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani dawannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatardube-duben files. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App ashirye.

Idan ka/kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu’arsamun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata’alaa. Allah yashiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kumakyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSaAmeen.

Nagode da ka/ki duba wannan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima!!

http://bestplaybookapps.org/download/20024/com.andromo.dev391844.app444084

App Information of Kundin Tarihi Part 1

App Name Kundin Tarihi Part 1
Package Name com.andromo.dev391844.app444084
Version 1.0
Rating 4.5 ( 283 )
Size 32.6 MB
Requirement Android 2.3.3 and up
Updated 2016-12-06
Installs 10,000 - 50,000
Developer

Tags: , , , ,

More from

Download Sheikh Abdul Basit Quran Mp3 1.0 APK

Sheikh Abdul Basit Quran mp3 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 14, 2018 13:22

Filesize

Download Surah Waqiah Free MP3 1.0 APK

Surah Waqiah Free MP3 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 14, 2018 11:34

Filesize

Download Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud 1.0 APK

Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 14, 2018 11:25

Filesize

Download Gratis Full Terapi Manzil Ruqyah MP3 1.0 APK

Full Terapi Manzil Ruqyah MP3 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 13, 2018 04:43

Filesize

Download Gratis Al Minshawi Full Quran Offline 1.0 APK

Al Minshawi Full Quran Offline 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 13, 2018 04:40

Filesize

Download Gratis Malam Jafar Kitab Tauhid MP3 1.0 APK

Malam Jafar Kitab Tauhid MP3 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 12, 2018 10:29

Filesize 45.6 MB

Download Gratis Sudais Audio Quran Offline 1.0 APK

Sudais Audio Quran Offline 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 11, 2018 09:01

Filesize 23 MB

Download Gratis Full Surah Maryam MP3 1.0 APK

Full Surah Maryam MP3 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 09, 2018 01:10

Filesize 4 MB

Download Ruqyah Shariah Full MP3 1.0 APK

Ruqyah Shariah Full MP3 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 08, 2018 18:28

Filesize 23.1 MB

Download Gratis Ja’afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 1.0 APK

Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1 1.0

Version 1.0

Developer KareemTKB

Uploaded Januari 08, 2018 08:37

Filesize

Tinggalkan Balasan

Alamat email Anda tidak akan dipublikasikan. Ruas yang wajib ditandai *